Yar Fulani (album) by Sani B Haruna - Hausa Download

Trending

01/01/2019

Yar Fulani (album) by Sani B Haruna

2 comments:

  1. gaskiya gidan komi ya tsaya cak,babu wakokin,sani b haruna,faruq m inuwa,ibrahim s fasaha sai kawai sunan albums dinsu

    ReplyDelete
    Replies
    1. Muna koqari domin farantawa masu bibiyarmu a Hausa Download. Duk da dai matsalolin da COVID19 ya haddasa da kuma halin da qasar take ciki, zamu qara himma wajen samar da waqoqi da littafai da dai saurasu ga wannan shafi domin farin cikin masoyanmu. Muna fata mai rubuta zai/zata gafarcemu bisa gazawarmu na ɗan wani lokaci, sannan mai rubutu ya/ta rubuta sunanshi/sunanta domin qara fahimtar juna.

      Delete

Za'a iya magana da Hausa ko da Turanci