Promote With Us (Hausa Language) - Hausa Download

Trending

Promote With Us (Hausa Language)Muna maraba ga duk me buqatar tallata waqoqin Hausa, na ji da na kallo, Karantattun littattafan Hausa na ji wanda mutum ya karanta da kansa, waqoqin hip-hop na Hausa (Engausa), na ji da na kallo a shafikanmu na Hausadownload.com

Kwazo da Jajircewar ma’aikatanmu yasa muke samun kusan Page Views guda Miliyon duk wata a shafukanmu. Hausadownload.com yana daya daga cikin sanannun dandali da aka kirkira domin tallata wakoki na ji da na kallo a Nigeria da sauran kasashen duniya. Mutane da dama sun shahara da taimakon Ubangiji da kuma taimakon Hausadownload.com, karku bari a barku a baya.

Abubuwan Da Za’a Anfana Dasu Idan Aka Bamu Talla

  • Sama da mutane dubu 500 zasu ga wakokin a duk fadin Nigeria da sauran kasashen duniya
  • Search Engines, kamar Google Search, Yahoo da kuma Bing zasu gane da sunanka/ki
  • Mutane zasu samu wakokinka/ki a saukake
  • Bama saka sunan website dinmu a cikin wakokinka/ki
  • Wakokinka/ki za suyi tashe sosai a kafofin sada zumunta kamar Facebook, Twitter, da kuma Instagram.
  • Zamu cire wokokinka/ki a duk lokacin da bukatar hakan ta taso.
  • Mun tabbatar maka/ki da cewar zamu mayar maka/ki da kudinka/ki idan har bukata bata biya ba


Ga Tsarin Tallata Wakokin

1. STARTER PACKAGE

Da Starter Package dinmu, kuna da damar ku turo mana da wakarku, na ji da na kallo guda daya tal, ko Kuma littafi kashi na daya (kuma sau daya) tomin tallatawa a kyauta. Duk wanda ya shigo Hausadownload.com zai/zata ga wakar ko video sannan yayi/tayi downloading. Bayan an turo da waka guda daya tal a kyauta, shikenan. Daga nan sai dai ayi anfani da package dinmu na kudi.

Karku manta, da Stater Package, baza’a iya turo da Album ba. Waka ko video daya tal za’a iya turowa kyauta. Za’a iya tuntubar mu ta WhatsApp a wannan number 08056773714 domin karin bayani da kuma yadda za’a turo da wakar.

2. PREMIUM PACKAGE

Da Premium Package, kana/kina da damar kuro mana wakoki iya yanda kake/kie bukata. Duba cikakken bayani a kasa:

Premium Single:
Turo mana waka daya tal, na ji ko kallo ko Kuma littafi kashi na daya (duk wanda ya shigo Hausadownload zai/zata iya gani)
za’a biya N1000 kawai.

+ Social Media Promotion:
Na Sati biyu (2), (kusan mutane miliyon daya daga Facebook, Twitter da Instagram zasu gani)
za’a biya N10,000
Na Wata daya (1), (mutane sama da miliyon daya daga Facebook, Twitter da Instagram zasu gani)
za’a biya N20,000

Premium Album:
Turo mana da cikakken Album, na ji ko kallo (duk wanda ya shigo Hausadownload zai/zata iya gani)
za’a biya N3000 kawai.

+ Social Media Promotion:
Na Sati biyu (2), (kusan mutane miliyon daya daga Facebook, Twitter da Instagram zasu gani)
za’a biya N10,000 kawai
Na Wata daya (1), (mutane sama da miliyon daya daga Facebook, Twitter da Instagram zasu gani)
za’a biya N20,000 kawai

Za’a iya tuntubar mu ta WhatsApp a wannan number 08056773714 domin karin bayani da kuma yadda za’a turo da wakokin.

3. GOLD PACKAGE:

Da Gold Package, zaku iya kasuwancin wakokinku ko Albums. Ma’ana, mutane zasu siya wakokinku da kudin gaske sannan kudaden sa shigo asusunku na banki a saukake. Zamu tallata wakokin a manhajoji kamar iTunes, Akazoo, Amazon, Claro musica, Deezer, Google Play, Shazam, Spotify, Tidal, Amazon Music, Zvooq, KDigital Media, Gracenote, Pandora, Rhapsody/Napster, Dubset, da kuma 7 Digital. Duba cikakken bayani a kasa:

Domin dora waka daya tal a kowanne manhajja, za’a biya N10,000 kawai.
Domin dora Album ko Kuma littafi kashi na daya a kowanne manhajja, za’a biya N20,000 kawai.

Za’a iya tuntubar mu ta WhatsApp a wannan number 08056773714 domin karin bayani da kuma yadda za’a turo da wakokin.

4. FRONT PAGE WEBSITE SPECIAL FEATURE

Zamu bar wakarka/ki, ko Kuma littafi kashi na daya a shafin farko da kuma duk sauran shafukanmu domin duka wanda ya shigo Hausadownload.com zai/zata gani. Duba cikakken bayani a kasa:

Waka ko Video Daya Tal, ko Kuma littafi kashi na daya:

Sati daya: ₦2,000.
Sati biyu: ₦2,500.
Sati uku: ₦3,000.
Wata daya: ₦3,500.

Cikakken Album:

Sati daya: ₦4,000.
Sati biyu: ₦4,500.
Sati uku: ₦5,000.
Wata daya: ₦5,500.

Za’a iya tuntubar mu ta WhatsApp a wannan number 08056773714 domin karin bayani da kuma yadda za’a turo da wakokin.

READ THIS INFORMATION IN ENGLISH LANGUAGE

No comments:

Post a comment

Za'a iya magana da Hausa ko da Turanci